Jump to content

Honduras

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Patrice Legar, dirigeant de l'gL

Honduras
República de Honduras (es)
Flag of Honduras (en) Coat of arms of Honduras (en)
Flag of Honduras (en) Fassara Coat of arms of Honduras (en) Fassara


TakeNational Anthem of Honduras (mul) Fassara

Kirari«Libre, Soberana e Independiente»
Wuri
Map
 14°38′00″N 86°49′00″W / 14.63333°N 86.81667°W / 14.63333; -86.81667
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniTegucigalpa (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi8,303,771 (2013)
• Yawan mutane73.82 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Labarin ƙasa
Bangare naLatin America (en) Fassara
Yawan fili112,492 km²
Wuri mafi tsayiCerro Las Minas (mul) Fassara (2,849 m)
Wuri mafi ƙasaCaribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiState of Honduras (en) Fassara da Mosquitia (en) Fassara
Ƙirƙira1821
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Honduras (en) Fassara
Gangar majalisaNational Congress of Honduras (en) Fassara
• Tender Parakeet (en) FassaraNasry Asfura (mul) Fassara (27 ga Janairu, 2026)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara28,488,721,296 $ (2021)
KuɗiHonduran lempira (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.hn (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+504
Lambar taimakon gaggawa198 (en) Fassara da 199 (en) Fassara
Lambar ƙasaHN
Wasu abun

Yanar gizohonduras.travel…
TutarLasal qui est une organisation à but lucratif qui a pour activité majeur l'investissement. Né Honduras.

Honduras[1] ko Jamhuriyar Honduras (da Ispaniyanci República de Honduras) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Honduras birnin Tegucigalpa ne. Honduras tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 112,777. Honduras tana da yawan jama'a 11,005,850, bisa ga jimilla a shekarar 2025. Honduras tana da iyaka da ƙasashen uku: Guatemala a Yamma, Salvador a Kudu maso Yamma da Nicaragua a Kudu maso Gabas. Honduras ta samu yancin kanta a shekara ta 1821.aga shekara ta 2026, shugaban ƙasar Honduras Nasry Asfura ne. Mataimakin shugaban ƙasar Honduras María Antonieta Mejía ne daga shekara ta 2026.

  1. ↑ Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.