BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wane ne Dujjal da yadda ake gane shi?
A cikin hadisai, Dujjal ba wata alama ce kawai ko wata falsafa ba; an bayyana shi a matsayin mutum wanda zai fito a ƙarshen zamani. Fitinarsa za ta kasance babba sosai, har Annabi ya yi gargadi akai-akai game da ita.
KAI TSAYE, Ƙasashe sun yi kakkausar suka kan harin Houthi a Madina
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Juma'a 2 ga watan Oktoban 2026
Real Madrid ta dage kan Quansah, Liverpool na sa ido kan Mora
Real Madrid nta dage wajen ɗauko ɗan wasan Bayer Leverkusen Jarell Quansah, yayin da Liverpool ke sa ido kan Gilberto Mora, sai Roma da ke harin ɗan wasan Real Madrid striker Endrick. Da ƙarin wasu wasannin.
Dabarun yaƙi 9 da sojoji suka ƙirƙira a tarihi
Tun daga lokacin da mutum ya fara amfani da sandar itace wajen kai wa maƙiyinsa hari, ɗan Adam ya ci gaba da neman sabbin hanyoyi da dabarun yaƙi domin kayar da abokan gaba.
Mutum 10 da suka yi rawar gani wajen samun ƴancin Najeriya
BBC ta yi bincike daga ɓangarori daban-daban dangane da mutanen da suka fi taka rawa wajen fafutukar nema wa Najeriya 'yanci.
Iran ta musanta cewa Amurka ta kori tawagarta daga New York
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 1 ga watan Oktoban 2026
Abu huɗu da suka sauƙaƙa rayuwar ƴan Najeriya bayan ƴancin kai
A yanzu, bayan fiye da shekara 60 da samun ƴancin kai, fasaha ta kawo sauye-sauye da dama da suka sa rayuwa ta yi sauƙi.
Matar da aka yi wa allurar kisa sau biyu amma ba ta mutu ba
An garzaya da wata fursuna da ke jiran hukuncin kisa a jihar Tennessee ta Amurka, Christa Pike, zuwa asibiti bayan yunkurin zartar mata da hukuncin kisa ta hanyar allura ya ci tura, lamarin da ya haifar da sabon ce-ce-ku-ce kan yadda ake aiwatar da hukuncin kisa a ƙasar.
Muhimman abubuwa 10 da ke cikin jawabin Tinubu na ranar ƴancin kai
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi ikirarin cewa ƙasar ta kai wani muhimmin mataki a tafiyar farfaɗo da tattalin arzikinta, yayin da yake jawabi ga al'umma a ranar bikin cikar Najeriya shekaru 66 da samun 'yancin kai.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 1 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Me ya sa Ronaldo ya bar sansanin horar da Portugal 'rana tsaka'?
Cristiano Ronaldo ya ce ya bar sansanin ƴanwasan Portugal kuma zai yi bayani kan dalilin "a lokacin da ya dace", sa'o'i bayan kocin kungiyar Jorge Jesus ya musanta cewa akwai wata takaddama tsakaninsa da ɗanwasan.
KAI TSAYE, Guardiola na goyon bayan Man City bayan samun ta da laifin karya dokar Premier
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 28 ga Satumbar zuwa 4 ga Oktoban 2026.
Liverpool na son Schade, Haaland da Foden na ɗaukar hankula a Turai
Livepool na son ɗan wasan Jamus Kevin Schade, yayin da ƴan wasan Manchester City Erling Haaland da Phil Foden, na cikin waɗan da ke jan hankalin ƙungiyoyi da ke Turai.
Me ke janyo wa Super Eagles matsaloli a baya-bayan nan?
Super Eagles ta koma mataki na biyu a rukuni na 12 a wasan neman shiga gasar cin kofin Afirka, bayan Guinea Bissau ta doke ta 3-0 ranar Talata. Shin mece ce matsalar Super Eagles.
Ƴanƙwallon Turai da suka samu rauni a wasannin ƙasashensu
Bruno Fernandes da Cody Gakpo da Patrick Dorgu, suna jinya, bayan da suka ji rauni a wasannin da suka buga wa kasashensu a Nations League.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abubuwa biyar da suka faru a ranakun tunawa da ƴancin kan Najeriya
Najeriya na da al'amuran tunawa da dama da suka faru a ranakun zagayowar ranar samun ƴancin kan ƙasar, amma mun zaɓo muku wasu ne daga ciki domin murnar zagayowar ranar cikar ƙasar shekara 66 da samun ƴanci.
Ta yaya yarjejeniya da Iran za ta amfani Donald Trump?
Donald Trump ya mayar da martani kan rahotannin da ke cewa a shirye Amurka take domin sassauta takunkuman da ta ƙaƙaba wa Iran tare da sakin kadarorin ƙasar da ta ƙwace.
'Yadda muka tara sunayen mutum 547 da ƴanbindiga suka sace a masallacin Neja'
Mutanen yankin sun shaida wa BBC yadda suka tantance tare da tattara sunayen mutum 547 da suka ce an sace a lokacin harin.
Iran ta gargaɗi UAE kan karɓar baƙuncin Netanyahu
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 30/09/2026
Muhimman abubuwa 5 game da matatar man Dangote ta Kenya
Haka kuma, ana sa ran zai samar da dubban ayyukan yi kai tsaye da kuma waɗanda ba kai tsaye ba a lokacin gini da kuma bayan fara aiki.
Wane ne Moussa Kaka, ɗanjaridar da ya yi ɓatan-dabo a jamhuriyar Nijar?
Kimanin wata guda kenan ba a ji ɗuriyar fitaccen ɗanjaridar nan na jamhuriyar Nijar ba, Moussa Kaka wanda ya bar ofishinsa zuwa gidansa da misalin ƙarfe 7 na yammacin ranar 31 ga watan Agustan 2026.
Yadda sabon rikici ya kunno kai a NDC a yankin arewa maso gabashin Najeriya
Wannan rikici na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan komawar tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal zuwa jam'iyyar NDC.
Yaushe za a kawo ƙarshen taƙaddamar masarautar Kano?
Rikicin masarautar Kano dai na ci gaba da jawo ce-ce-ku-ce tun bayan sauye-sauyen da gwamnatin jihar ta yi kan harkokin masarautun gargajiyar jihar, wanda ya haddasa shari'o'i da kuma sabanin ra'ayi tsakanin masu ruwa da tsaki.
Me ya sa sai yanzu sojojin Amurka ke ficewa daga Iraƙi bayan shekara 20?
Amurka na shirin kammala janye ragowar dakarunta daga ƙasar Iraƙi, lamarin da zai kawo ƙarshen wani aikin soja da ya yi tasiri a ƙasar fiye da shekaru 20.
Kura-kurai 8 da masu zaɓe ke yi da ke samar da shugabanni bara-gurbi
kuskuren da masu zaɓe ke yi kafin ranar zaɓe. Masana na ganin cewa wasu kurakurai da masu zaɓe ke yi ne ke taimakawa wajen kai marasa cancanta kan madafun iko.
Tinubu ya koma Najeriya bayan shafe makonni yana hutu a Faransa
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 29/09/2026
Haɗurra 6 da suka kashe mutane a wurin haƙar ma'adanai a Najeriya
Haƙar ma'adinai na daga cikin ayyukan da suka jawo asarar rayukan mutane a Najeriya, musamman a wuraren da ake gudanar da aikin ba tare da ingantattun matakan kariya ba.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































