Jump to content

Harfa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
harafi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nagrapheme (en) Fassara da alphanumeric character (en) Fassara
Bangare nadigraph (en) Fassara, multigraph (en) Fassara da kalma
Amfani wajenalphabetic writing system (en) Fassara, syllabic writing system (en) Fassara, Abjad da abugida (en) Fassara
Nada jerinQ11877390 Fassara
Harfofin Greek na zamanin da a jikin vase

Harfa itace "grapheme" (baƙi na rubutu) dake a yanayin baƙi na rubutu. Yana daukan ma'ana na yanayin dake wakiltar ƙaramin bangare na sautin magana. Haruffa na daidai da phoneme acikin magana ta yare spoken form of the language.

Siffar rubutunsa a wasu harsunan da ake rubutawa, ana kiransu da "syllabogram" (wanda ke nuna syllable) ko logogram(wanda shi kuma ke nuna kalma ko phrase).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.