Jump to content

Diane Coyle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diane Coyle
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Murya
Chair of the BBC (en) Fassara

6 Mayu 2014 - 8 Oktoba 2014
← Chris Patten (mul) Fassara - Rona Fairhead (en) Fassara →
Rayuwa
HaihuwaBury (mul) Fassara, 12 ga Faburairu, 1961 (65 shekaru)
ƙasaBirtaniya
MazauniWest Ealing (en) Fassara
Harshen uwaTuranci
Ƴan uwa
Abokiyar zamaRory Cellan-Jones (en) Fassara
Karatu
MakarantaBrasenose College (mul) Fassara
Jami'ar Harvard
Matakin karatudoctorate (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aMai tattala arziki, ɗan jarida, university teacher (en) Fassara da business consultant (en) Fassara
EmployersThe Independent (en) Fassara
BBC (mul) Fassara
HM Treasury (en) Fassara  (1985 -  1986)
Investors Chronicle (en) Fassara  (1993 -  2001)
Competition Commission (en) Fassara  (2001 -  2009)
Migration Advisory Committee (mul) Fassara  (2009 -  2014)
University of Manchester (mul) Fassara  (1 ga Augusta, 2014 -  2 ga Maris, 2018)
University of Cambridge (en) Fassara  (5 ga Maris, 2018 -
Muhimman ayyukano value
Kyaututtuka
MambaRoyal Economic Society (en) Fassara
The Royal Society for the Encouragement of the Arts, Manufactures and Commerce (the RSA) (mul) Fassara
enlightenmenteconomics.com
Diane Coyle

Dame Diane Coyle (an haife ta a watan Fabrairu, a shekara ta 1961) yar ƙasar Biritaniya masaniyar tattalin arziki ce, me ilimi ce kuma marubuciya. Tun a watan Maris shekara ta 2018, ta kasance Farfesa Bennett na Harkokin Jama'a a Jami'ar Cambridge, tare da jagorancin Cibiyar Bennett.

Aikin ta na farko Coyle a matsayin masaniyar tattalin arziki ce, ta biyo bayan wani lokaci a aikin jarida ciki har da ta zama editan a bangaren tattalin arziki wato a harshen turanci (The Independent) daga shekara ta 1993 izuwa ta 2001. Ta kasance farfesa a fannin tattalin arziki a Jami'ar Manchester daga 2014 zuwa 2018. Ta kasance mataimakiyar shugaban BBC Trust daga shekara ta 2011 izuwa shekara ta 2016, kuma memba ce a Hukumar Gasar Burtaniya daga 2001 zuwa 2009.

Diane Coyle

Coyle ta rubuta littattafai tara a bangaren tattalin arziki.