Jump to content

Babban Darakta na Ayyukan Yanayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babban Darakta na Ayyukan Yanayi
Bayanai
IriDirectorate-General of the European Commission (en) Fassara
ƘasaBeljik
MamallakiEuropean Commission (en) Fassara
ec.europa.eu…

 

Babban Daraktan na Ayyukan Yanayi (DG CLIMA), est. 2010, shi ne Babban Darakta na Hukumar Tarayyar Turai da ke da alhakin tattaunawar kasa da kasa ta EU game DG Yanayi, ci gaba da aiwatar da Tsarin Cinikin Kasuwancin EU da samar da shirin sauya "European Green Deal". Ya zuwa 2023 Kurt Vandenberghe ne ke jagoranta.[1] Kwamishinan 2022 shi ne Frans Timmermans (DG shugaban Mauro Petriccione).

DG tana da alaƙa da Babban Darakta na Muhalli da Babban Dakarta na Makamashi.Babban Daraktan Makamashi.

A cikin 2020 tana da ma'aikata 209. [2]

  1. ↑ Bisson, Robin (2022-12-01). "Former research official to lead Commission climate department". Research Professional News (in Turanci). Retrieved 2023-04-19.
  2. ↑ "Number of staff by Directorate-General". Epthinktank (in Turanci). 2021-02-08. Retrieved 2023-05-02.