Jump to content

Ɗan Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mutum
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naindividual person (en) Fassara, omnivore (en) Fassara, mutum na halitta da anatomically modern human (en) Fassara
Bangare naAl'umma, ɗan adamtaka, biosphere (en) Fassara da kungiyar mutane
Fuskarɗan adamtaka
Participant in (en) Fassarahuman activity (en) Fassara
Yana haddasaartificial object (en) Fassara
Karatun taIlimin ɗan adam da Ilimin muhalli na ɗan adam
Ta jiki ma'amala dayanayi na halitta da Duniya
Tarihin maudu'iTarihi
Main food source (en) FassaraAbincin mutane
Uses (en) Fassaraartificial physical object (en) Fassara, kayan aiki, harshe da rubutu
Taxon known by this common name (en) FassaraHomo sapiens (mul) Fassara da Homo sapiens sapiens (mul) Fassara
Produced sound (en) Fassaramurya
Yadda ake kira namijihomulo da humano
EntitySchema for this class (mul) FassaraEntity schema not supported yet (E10), Entity schema not supported yet (E530) da Entity schema not supported yet (E531)
Hannun riga danon-human animal (en) Fassara

Dan Adam; Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da haƙƙoƙin ɗan'adam, a shekarar (1948)[1][2] Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, har sai in an amince da cewa: dukkan 'yan Adam suna da mutunci, kuma suna da haƙƙokinsu kamar yadda kowa da kowa yake dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya waɗanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illar rashin sanin haƙƙokin dan-adam da raina su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kuɓuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar faɗin ra'ayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi waɗanda za su kula da kiyayewa da haƙƙokin 'yan-Adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a ƙarfafa aminci tsakanin ƙasashe.

Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, ƙasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman Haƙƙokin ƴan-adam, da mutuncinsu, da darajar da waɗannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma ɗauki alƙawarin yin ƙoƙari domin su kyautata wa yan-adam jin daɗin rayuwa a cikin suna ƙara walawa.

  1. ↑ https://www.un.org/en/about-us/universal-declaration-of-human-rights
  2. ↑ Textbook on International Human Rights. Oxford University Press.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Masuki miya